Mataimakin shugaban marantar sakandare ya yi wa dalibar sa ciki
Alkali Fati Auna ta ce za'a ci gaba da shari'a ranar 5 ga watan Afrilu, 2017.
Alkali Fati Auna ta ce za'a ci gaba da shari'a ranar 5 ga watan Afrilu, 2017.
Saraki yace ya so ace yana da wannan iko.
Kungiyar Kwallon kafa ta Palace ta doke Chelsea da ci 2-1
Yace dukkan su sun amince su fice daga jam’iyyar APC din ne saboda watsi dasu da jam’iyyar tayi.
Mustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.
Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ne zai shugabanci kwamitin gudanarwan hukumar NEMA.
Shettima ya jagoranci sarakunan ne da shugabannin siyasa daga jihar ranar Barno ranar Alhamis.
A daina ganin cutar kanjamau a matsayin wani tsafi ne ko jifa.
Jihar zamfara ce ta ke da yawan wadanda suka rasu a dalilin cutar
Kawancen Majalisar dattijai da fadar shugaban kasar ya tabarbare a dan kwanakinnan.