Gwamnatin Tarayya ta raba naira milyan 80 ga matan karkara 4,000 a Jihar Neja
Gwamnan ya ce shirin na ‘Cash Grant for Rural Women’ zai taimaka wa matan jihar da dama wajen ficewa daga ...
Gwamnan ya ce shirin na ‘Cash Grant for Rural Women’ zai taimaka wa matan jihar da dama wajen ficewa daga ...
Tun da farko, sai da Minista Sadiya ta jajanta wa gwamnatin jihar a kan bala'in ambaliyar.
Ba a bada wasu dalilin sallamar Musapha, kamar yadda sanarwar a bayyana.
Umar ya ce shi da wasu sun sha kai kukan su ga NEMA, amma aka yi biris da su.
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
Baya ga wadannan kuma akwai dubun dubata wadanda suka fada cikin kunci sakamakon hare-haren Fulani makiyaya.
Akwai Sakkwatawa da Zafarawa 15,00 masu gudun hijira a Nijar
Lamarin ya faru ne Karamar Hukumar Abua-Odua, a lokacin da jami’an ke kan gudanar da aikin su.
Boko Haram sun sace shanu 200 da tumakai 300, sun kona gidaje 65 a kauyen Bale-Shuwa
Kamaru kan yi haka ne sanoda idan madatsar ruwar ta ta cika, to zai yi ambalia a cikin kasar.