Kungiya ta rufe shagunan siyar da magani 231 a jihar Nasarawa
Kungiya ta rufe shagunan siyar da magani 231 a jihar Nasarawa
Kungiya ta rufe shagunan siyar da magani 231 a jihar Nasarawa
Ta sasanta rigingimu sama da 600 wadanda suka shafi kiwo da, cin iyakoki da kuma na burtalin hanyar shanu.
Muktar ya kara da cewa ‘yan takarar da suka maka Abdullahi Sule kara sun hada da na PDP, PDM, APGA ...
Ya'ya na hudu ne suka rasu a wannan hari domin duk sun halarci wannan taron buki.
An dai yi garkuwa da matar ce a kan hanyar su ta komawa Lafiya daga Keffi.
Mun tafi Keffi da matata domin ta yi rajistan na aikin bautar kasa NYSC. A hanyar mu na dawowa ne ...
Mahara sun babbake gidaje 27 a jihar Nasarawa
Ganduje ya bude wuta sai raba Kudi yake yi da gine-gine a Nasarawa
Babban Jami’in INEC mai bayyana sakamakon zabe ne, Bello Shehu ya bayyana haka a yau Litinin.
Cikin makon jiya ne aka zabe Akwashiki sanatan Nasarawa ta Arewa a karkashin jam’iyyar APC.