ZAZZABIN LASSA: An samu karin mutane 37 da suka kamu da cutar a Najeriya
Ya kuma ce wasu ma’aikatan kiwon lafiya uku sun kamu da cutar daga jihohin Benue, Bauchi and Rivers.
Ya kuma ce wasu ma’aikatan kiwon lafiya uku sun kamu da cutar daga jihohin Benue, Bauchi and Rivers.
Masu garkuwa da mutane sun sace dakacen wani kauye a jihar Nasarawa
Kwamandan ya ce ba za su sarara ba har sai sun kawar da duk wasu batagari da suka addabi jihohin ...
Maku ya shawarci shugabanni su rika isar da busharar zaman lafiya a cikin al’umma.
Duk wanda ya taya ni sake cin zabe ba zai yi wahalar banza ba
Cibiyar NAIIS ta kammala bincike a jihohi 16
Tuni dai har an yi jana'izan marigayin.
Ni zan kayar da Adamu Abdullahi a zaben Sanatan Nasarawa -Sabon dan takara
Tun cikin 2004 ne Adamu ya bayar da kwangilar, a bisa wa’adin kammalawa cikin watanni 36, a cikin 2007 kenan.
Mahara sun kashe mutane 8 a jihar Nasarawa