‘Ku Fita Wajen Gari Ku Jira Tukunna’: Taraba ta ki karbar lodin Almajiran da Nasarawa ta nemi jibge mata
Wannan allo dai ya na kan hanyar shiga Jalingo daga garin Wukari.
Wannan allo dai ya na kan hanyar shiga Jalingo daga garin Wukari.
Ya ce ya zama dole a bi su domin su killace kan su kuma a yi musu gwaji.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar ya shaida haka a taro da yayi da sarakuna da shugabannin addini na jihar.
A ranar juma'a da ya kama hanya sai kuma faduwa ta zo daidai da zama, kotu ta tsinka kacar da ...
Longe yace an sace Giza a gidan sa dake Shabu da misalin karfe 12:40 na daren Lahadi.
Gwamnan Jihar Nasarawa Ahmed Sule ya bayyana cew ai su tuntuni suka fara aiki da kungiyoyin sa-kai a jihar.
Dama kuma tun farko Buhari ne da kan sa ya nada Osinbajo cewa shi ne zai jagoranci shirin tare da ...
Gwammatin Tarayyà ta bayyana cewa nan nan ba da dadewa ba za ta fara sayar da gidaje a fadin kasar ...
Ya yi kira ga duk yaran da gwamnati ta dauki nauyun su da su maida hankali wajen karatunsu.
Za a yi wa yara miliyan 1.6 allura a jihohi uku na kasarnan