Gwamnatin Tarayya na bukatar fili mai hekta 100,000 domin noman shinkafa a Jihar Nassarawa
Gwamnatin Tarayya ta bukaci jihar Nasarawa ta nuna mata fili mai cin hekta 100,000, inda za ta bunkasa noman shinkafa ...
Gwamnatin Tarayya ta bukaci jihar Nasarawa ta nuna mata fili mai cin hekta 100,000, inda za ta bunkasa noman shinkafa ...
An buɗe taron da addu’o’i ga mataimakin shugaban ƙasar tare da kuma iyalansa kafin fara ba da tallafin ga ƴan ...
An shigo da dilolin kawayoyin ne cikin Najeriya daga Bazin, wadanda sun kai dauri 40, masu nauyin kilogiram 43.11.
Mataimakin Rajistaran Jami'ar Sanusi Okesola ya bayyana cewa maharan sun bukaci a biya Naira miliyan 20 kafin su saki Fatokun.
Ni da ke da babban gona, sai ga ni na yi gudun hijira zuwa cikin Lafiya. A cikin 2015 Mai ...
Mahara sun farwa gidan shugaban jam'iyyar Philip Shekwo, ranar Asabar da Dare suka yi awon gaba da shi.
Tun bayan jin wannan sanarwa, mutanen Abuja kuma ciki ya duri ruwa.
Maharan sun kashe basaraken ne a wani harin bazata da suka kai masa har fadar da misalin karfe 10 na ...
A wasikar Buhari ya roki majalisar ta amince da sunayen jakadu 42 da yake so ya nada a kasashen duniya.
Kakakin Majalisa da sauran mambobi duk sun yarda su killace kan su, kuma an debi samfarin jinin su domin yin ...