JIHAR NASARAWA: Ƴan sanda sun damke Ɗan’Asabe da ya ci zarafin tsohuwa mai shekaru 80 a Lokonga
Kakakin rundunar yansandan jihar Ramhan Nansel ya sanar da haka ranar Lahadi a garin Lafia a lokacin da yake zantawa ...
Kakakin rundunar yansandan jihar Ramhan Nansel ya sanar da haka ranar Lahadi a garin Lafia a lokacin da yake zantawa ...
Alkalin kotun Abdullahi Lande ya yanke wa mutanen hukuncin zama a kurkuku na tsawon watanni shida ko Kuma su biya ...
'Yan sandan babban birnin tarayya sun bayyana cewa sun kama 'yan shi'a 57 cikin wadanda suka yi arangama da sua ...
Abubakar ya ce sakamakon yaduwar cutar Kwalara da hukumar NCDC ta fitar ya nuna cewa cutar ta kashe mutum 938 ...
Dama ta fara gajiya da yawon tallar, kuma sai aka yi mata romon-kunne cewa an fi sayen abin da ta ...
Duk da ba a bayyana dalilin yi musu wannan kame ba, ana zaton cewa binciken wasu bacewar kuɗaɗe ne da ...
Masu fashin baki sun bayyana cewa wannan sauye-sauye da ƴan siyasa ke yi na da nasaba shirye-shiryen tunkarar zaben 2023.
Dole ne fulani makiyay su yi nazari, su kirkiro hanyoyin da za su musanya yawon kiwo da su wajen ciyar ...
Majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES HAUSA cewa gwamnan ya siya wa manyan sarakuna kalla 26 motocin kasaita wanda kudaden ...
Wannan adadi kuwa ya ragu idan aka hada da shekarar 2019, inda gaba dayan su su ka karbi harajin naira ...