Yadda ƴan sanda suka kama wani sojan gona ɗauke da bindiga da tulin hasashi a Katsina
Yan sandan sun ce sun samu bindiga da kwanson harsashi 4 da katin shaidar fayyace kai na ɗan sanda da ...
Yan sandan sun ce sun samu bindiga da kwanson harsashi 4 da katin shaidar fayyace kai na ɗan sanda da ...
Haka kuma, ya bayyana cewa tattalin arzikin ƙasa yana samun ci gaba, inda ya ce an riga an wuce gaɓar ...
Wannan ya sa an samu nasarar kashe da dama daga cikin 'yan ta'addan da lalata motarsu ƙirar Hilux a yayin ...
Najeriya ta yi nasarar rage yawan ayyukan sace-sacen mutane a shekarar 2024 a cewar cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Najeriya.
“A yanzu da yake an samu zaman lafiya a wurare da yawa a jihar Borno, mun shirya taimaka musu su ...
Ya ce jami'an tsaron sun kama lita 705,294 na bakin mai, lita 6,865 na AGO, lita 1,500 na DPK da ...
Ina mika godiyata ga jami'an rundunar da sauran jami'an tsaron da muka hada hannu da su domin samar da tsaro ...
Kamfanin na wannan martani ne biyo bayan iƙirari da Olufemi Soneye, daraktan yaɗa labarai na kamfanin NNPCL ya yi.
Sannan an bai wa mutane uku daga suka lashe gasar ƙere-ƙere ta matasa kuma an ba su kyautar kuɗi domin ...
Gwamnan ya kuma yaba wa jami’an tsaro kan tabbatar da doka da oda da kuma yaba wa al’umma masu kaɗa ...