Ma’aikatan Zamfara sun koka kan zabtare musu albashi a kowanne wata
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ba da umarnin gaggauta dakatar da zabtare wa ma'aikatan jihar kuɗi daga albashinsu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ba da umarnin gaggauta dakatar da zabtare wa ma'aikatan jihar kuɗi daga albashinsu.
Kaje kayi bincike, duk wani biskit, ko minti, ko tumaturin gwangwani ko na leda, da dukkan kayan jus, duk na ...
Mambobin Jam’iyyar APC a Majalisar Dokokin Kano sun fice daga Majalisar yayin da ake yunƙurin yi wa Dokar Masarautu gyara.
Ita kuma wacce ake zabzabga wa mari ta na tsaye ta na kallonta har ta kai ta zauna amma ta ...
Dakarun sun yi nasarar kashe maharan tare da kwato makamai da dama daga hannun su ne bayan samun bayanan sirri ...
Kafin sakin su dai maharan sun nemi a biya fansar Naira biliyan 1 kafin su saki ɗaliban.
"Mu dai har yanzu a cikin tsoro da zaman ɗar-ɗar a cikin tsoro da razana." Haka ta faɗi, kuma ta ...
Haka WHO ta bayyana a taron ministocin ƙasashen da sauro ya fi yi wa illa a Yaounde, babban birnin ƙasar ...
Sannan rundunar ‘Operation Whirl Punch’ sun kashe ‘yan bindiga uku, sun kama wasu 37, sun ceto mutum 12.
Oshiomhole ya yi zargin a cikin wata tattaunawa da aka yi da shi a gidan talabijin na Channels, Lahadi.