Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU za ta fara yajin aiki na mako biyu daga ranar Litinin
A mako guda cikin wa’adin, ASUU ta ce gwamnatin ba ta ɗauki wani muhimmin mataki da zai hana shiga yajin ...
A mako guda cikin wa’adin, ASUU ta ce gwamnatin ba ta ɗauki wani muhimmin mataki da zai hana shiga yajin ...
Ya ƙara da cewa wasu daga cikin malamai da suka tsere sun ɗauki waɗanda ba su da cancanta su koyar ...
Alausa ya ce, wannan kuɗi wani ɓangare ne na yunƙurin da gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ke yi wajen sake fasalin ...
Wannan na zuwa ne a lokacin da gwamnatin ke raba kayan karatu da kuɗinsu ya kai Naira biliyan 2.8 da ...
Gwamnatin Tinubu Ta Gana Da Manyan Malaman Addini Na Arewa A Yunkurin Ta Na Kara Farashin Man Fetur A Najeriya
Ya ce hukumar ba za ta yi kasa da gwiwar ba wajen ganin an inganta ilimin da dalibai ke samu ...
Namadi ya ce shirin ɗaukar malaman J-Teach daga na wucin-gadi zuwa na dindin, an tsara hakan ne daki-daki.
Ya bayyana haka a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a Dutse, a yayin tsare-tsaren Ranar Malaman Makaranta ...
Malaman da suka tattauna da wakilin mu sun ce a ƴan watannin nan biyu da Ganduje ya yi musu ƙarin ...
Mazaunan kauyen sun ce rashin malamai a makarantun yasa yaran kauyen ba su zuwa makaranta sai yawon banza a cikin ...