BOKO HARAM: An yi tankade da rairayen canja manyan sojoji 102
Sanarwar da Kakakin Yada Labaran Hukumar Tsaro ta Sojoji, Texas Chukwu ya bayar, ya ce an yi canjin ne domin ...
Sanarwar da Kakakin Yada Labaran Hukumar Tsaro ta Sojoji, Texas Chukwu ya bayar, ya ce an yi canjin ne domin ...
Daruruwan mazauna garin Judumri sun arce a dalilin harin Boko Haram
Pink ta ce sare itatuwa na kara matso da Hamada kusa.
Gambo Lawal da ke takarar kujeran gwamnan jihar Barno a karkashin inuwar jam’iyyar PDP ya koma jam’iyyar APC.
Wannan mata dai da ta dauke yaron a makaranta 'yar uwar mahaifiyar sa ne.
Dakurun sojin Najeriya sun fatattaki Boko Haram a hanyar Maiduguri zuwa Bama
Amnesty International ta zauna tare da kwamitin inda ta damka masa binckiken da kungiyar ta fitar dangane sojojin.
NAN ta ce sai da aka shafe awa 12 ana fafatawa.
Ya ce da yawa daga cikin su sun kwashe shekaru uku su na fafata yaki.
Labo yace akwai yiwuwar wayoyin wutan lantarki ne ya yi sanadiyyar aukuwar gobarar.