BOKO HARAM: Makon Asarar Sojojin Najeriya
Rahoton ya kara da cewa cikin wadanda aka kashe din akwai babban jami'in soja daya.
Rahoton ya kara da cewa cikin wadanda aka kashe din akwai babban jami'in soja daya.
Dandazon 'yan Boko Haram ne suka yi kokarin kutsawa cikin garin dauke da muggan bindigogi.
Babban Jami'n Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, Bello Dambatta ya tabbatar da faruwar lamarin.
Da dai jami’an SARS sun buga sanarwar neman sa ruwa a jallo tun kafin wannan ranar.
Atiku ya je Maiduguri ne da nufin yawo hankalin wakilan jam’iyya domin idan zaben fidda gwanin dan takarar PDP na ...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan dai ta fito ta ce ba zanga-zanga aka yi ba
Ba jami’an ‘Operation Lafiya Dole’ ba ne, da aka tura fada da Boko Haram.
An ce an kwaso ‘yan sandan daga kowace jiha cikin jihohin fadin kasarnan, domin su taimaka a dakile Boko Haram.
Patten ta tuna wa masu sauraro haduwar da ta yi da wasu ‘yan mata da Boko Haram suka yi wa ...
Cikin wannan rukunin gidaje an gina makarantu, asibitoci, Masallatai da filayen noma da sauransu.