Barno ta rusa shugabannin kananan hukumomin jihar
Kwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.

Bam din dai ya tashi ne a lokacin sallar Asuba.