Ruwa ya ci Maiduguri, ya shiga har Fadar Shehun Barno
Dam ɗin Alau ya cika maƙil da ruwa, har ya karye. Ruwa ya tunkaro bakin gefe, kuma ya na ta ...
Dam ɗin Alau ya cika maƙil da ruwa, har ya karye. Ruwa ya tunkaro bakin gefe, kuma ya na ta ...
Ya ce an kai hare-hare na huɗu a filin wata maƙabarta tsakanin ƙarfe 3 na yamma zuwa ƙarfe 5 na ...
An sace su ne daga sansanin gudun hijira daban-daban, a Gamboru Ngala, Jihar Barno a cikin wannan makon.
Mataimakiyar Daraktar Hulda da Jama’a ta NAHCON, Fatima Usara ce ta sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Asabar.
Gwamnan a wani taron gaggawa na tsaro da ya gudanar kan barazanar kungiyar a ranar Laraba, ya ce dole ne ...
Gwamnatin Tarayya za ta kaɗa wa kamfanin samar da wutar lantarki biyar ƙararrawar neman masu saye kuɗi hannu, domin samun ...
Kwankwaso ya ke Maiduguri ne domin ya buɗe ofishin jam'iyya na jiha kuma ya ƙaddamar da wasu ayyukan jam'iyya a ...
'Yan sandan jihar Barno sun garkame hedikwatar jam'iyyar NNPP dake garin Maiduguri ranar Alhamis.
Kakakin gwamnatin jihar Gusau, ya shaida wa wakilin mu cewa gwamna Babagana Zulum bai san da wannan harkalla ba.
Amaechi ya ce ayyukan titinan jiragen ƙasa ɗin sun haɗa da titin Fatakwal zuwa Maiduguri, Kano zuwa Maraɗi da kuma ...