AMBALIYAR MAIDUGURI: Yadda gwamnati ta yi sakaci da ko-oho, har Alau Dam ya yi mummunar ambaliya a Maiduguri
Madatsar ruwa na Alau wanda ya yi gagarumar ɓarna a Maiduguri, ya na cikin Ƙaramar Hukumar Konduga, a Jihar Barno.
Madatsar ruwa na Alau wanda ya yi gagarumar ɓarna a Maiduguri, ya na cikin Ƙaramar Hukumar Konduga, a Jihar Barno.
Kenan wannan jadawalin bai ƙunshi sunayen waɗanda suka bayar ba daga ranar 19 ga Satumba zuwa zuwa yau Juma'a.
Gwamna Lawal ya ce wannan iftila'i babbace kuma jarabawa ce daga Allah. " Muna ta'aziyya ga iyalai, Ƴan Uwa da ...
A wannan mawuyacin hali da jama'a ke ciki a Maiduguri, ma'aikatar ta roƙi mutane su bai wa kula da lafiyar ...
Yayin da ake ci gaba da tururuwar zuwa Maiduguri domin jaje da bayar da tallafi ga waɗanda ambaliya ta shafa, ...
Kungiyoyi daban-daban su na ci gaba da tara kuɗaɗe har a shafukan zumunta na WhatsApp da Facebook domin su aika ...
AMBALIYAR MAIDUGURI: Ɗaurarru 274 suka arce daga Kurkukun Maiduguri - Hukuma
Jihohin da ke fama da tashe-tashen hankula, baya ga Borno, da suka haɗa da Bauchi, Bayelsa, Enugu, Jigawa, Kano
Babbar Jami'ar Yaɗa Labarai ta Ɓangaren Jinƙai a Majalisar Ɗinkin Duniya da ke Abuja, An Weru ce ta tabbatar da ...
Haka kuma ruwa ya mamaye maƙabartar Kiristoci ta kusa da gidan Baba Ahmed-Jidda da ke Tsohuwar GRA."