Buhari ya ce zai cika dukkan alƙawurran da ya ɗauka kafin a zaɓe shi
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake ɗaukar wani sabon alƙawarin cewa zai cika dukkan alƙawurran da ya ɗauka kafin a zaɓe ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake ɗaukar wani sabon alƙawarin cewa zai cika dukkan alƙawurran da ya ɗauka kafin a zaɓe ...
Babu sauran hutu a gare mu har sai bayan mun samar da tsaro, sannan kuma dukkan masu gudun hijira duk ...
Wani soja daga Bataliya ta 7 ya tabbatar da faruwar lamarin ta wata amsar tambayar jin ba'asi da ya bayar ...
Wata majiyar cikin sojoji ta bayyana cewa an yi artabu a Boko Haram in a kauyen Lawan-Maigari, kilomita biyu kusa ...
Jami’ai sun shaida wa Gwamna cewam mutum biyar ne su ka mutu, kuma wasu 60 su ka ji ciwo a ...
Rahotanni sun kara da cewa rashin wutar wanda ya shafe mako daya cur, ya jefa mazauna Maiduguri cikin halin kunci.
Zulum ya kara da cewa mutane na da mantuwa ne saboda abInda ke faruwa yanzu yanzu shine yafi damun su, ...
Tawagar gwamnatin Tarayya ta isa garin Maiduguri ranar Litini to inda ta gana da gwamnan jihar Babagana Zulum.
Mazauna Jihar Borno, a karon farko cikin shekaru 13, za su zabi jami’ai na kananan hukumomin 27 da ke jihar.
A cewar takardar, jirgin ya koma garin Maiduguri lafiya lau ba tare da ya samu wani tangarda ba a lokacin ...