Dakarun soji sun kashe Boko Haram 23 a kauyukan Chadi
Ya ce sun kwashi makamai da dama tare da baburan hawa biyu daga mabuyar Boko Haram din.
Ya ce sun kwashi makamai da dama tare da baburan hawa biyu daga mabuyar Boko Haram din.
Maye ya fadi haka ne a garin Maiduguri da yake zantawa da manema labari
Onyema ya sanar da haka ne ranar Lahadi a Maduguri.
Kaka Shehu ya ce dole gwamnati ta dauki wannan mataki cikin gaggawa ganin cewa wuraren sun zamo matattarar 'yan iska, ...
Galadima na daya daga cikin unguwannin da ke cikin garin Maiduguri da nan ne mafakan karuwai
Ba ta rasa ‘ya’ayan ta ko guda daya ba, sai dai kuma ta yi asarar komai a garin Kodunga.
Chukwu ya ce an samu nasarar haka ne a hadin guiwar dakarun su da na (MJTF) ne suka sami nasarar ...
Bani da cikakken bayanai kan harin domin har zuwa yanzu da muke magana daku maharan na nan a kauyen Auno ...
Boko Haram ta fara karbar harajin da ta ke kira ‘jizya’ a wasu matsugunai na yankunan Barno, Yobe da kuma ...
'Yan kunar bakin wake sun far wa garin Maiduguri da mota shake da bama-bamai inda suka afka wani ginin.