Dakarun Najeriya sun kashe ‘Yan ta’adda 24 a jihohi Borno da Adamawa
A cewar jami'an yaɗa labaran, wanna nasara ta nuna irin yadda ake samun haɗin kai a tsakanin dakarun tsaro da ...
A cewar jami'an yaɗa labaran, wanna nasara ta nuna irin yadda ake samun haɗin kai a tsakanin dakarun tsaro da ...
Ya ƙara da cewa kayan aikin da suka samu daga gwamnatin tarayya da masu ba da tallafi ya taimaka musu ...
Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN ta rawaito cewa sansanin Muna tun bayan da aka kafata na dauke da 'yan gudun ...
Musulmai dai na azumi ne daga bullowar alfijir zuwa faɗuwar rana a cikin watan Ramadan da na kalandar Musulunci.
Wannan na ƙunshe ne cikin wani saƙo da mataimakin jami'an yaɗa labarai na rundunar Grace Michael, ta fitar.
Sannan ta zargi rundunar da kai hare-haren ta sama da suka yi sanadiyyar mutuwar fareren hula da suka haɗa da ...
Madatsar ruwa na Alau wanda ya yi gagarumar ɓarna a Maiduguri, ya na cikin Ƙaramar Hukumar Konduga, a Jihar Barno.
Kenan wannan jadawalin bai ƙunshi sunayen waɗanda suka bayar ba daga ranar 19 ga Satumba zuwa zuwa yau Juma'a.
Gwamna Lawal ya ce wannan iftila'i babbace kuma jarabawa ce daga Allah. " Muna ta'aziyya ga iyalai, Ƴan Uwa da ...
A wannan mawuyacin hali da jama'a ke ciki a Maiduguri, ma'aikatar ta roƙi mutane su bai wa kula da lafiyar ...