PDP da Pantami sun bai wa INEC wa’adin kwanaki uku ta wallafa sunansa a matsayin ɗan takarar gwamnan Gombe
Lauyoyin sun yi gargaɗin cewa za su ɗauki ƙarin matakin shari’a idan hukumar ta gaza bin buƙatar.
Lauyoyin sun yi gargaɗin cewa za su ɗauki ƙarin matakin shari’a idan hukumar ta gaza bin buƙatar.
Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin Najeriya masu muhimmanci a fagen siyasa, tare da masu zaɓe daga sassa daban-daban
Kakakin rundunar Ofureshan HADIN KAI Mohammed Goni ya sanar da haka a wani takarda da ya fitar ranar Litini a ...
Shugaban APC ya amince cewa ’yan Najeriya na fuskantar matsin tattalin arziki, ciki har da tsadar man fetur
Shi ma Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya, Ed Miliband, ya bayyana cewa harin ya ba shi matuƙar mamaki da damuwa.
Majalisar Masarautar Zazzau, wadda ke da hedikwata a fadar Sarkin da ke Zariya, Jihar Kaduna, ta ce za ta ci ...
Wannan gargaɗi na nuna yiwuwar sake kai wasu hare-hare kan muhimman cibiyoyin zirga-zirgar jiragen sama na Saudiyya
Ƙungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) za ta kafa asusun tallafa wa samar da abinci mai gina jiki a ƙananun hukumomin 774 ...
Sai dai hukumar ta amince da Kingsley Chinda a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Rivers.
Rahotanni sun ce maharan sun shiga gidan manomin, inda suka kashe shi tare da yin garkuwa da wasu ’yan iyalinsa ...