Saraki ya nada Dr. Hakeem Baba Ahmed shugaban ma’aikatan sa
Ya canji Isa Galaudu wanda ya ajiye aiki a watan Janairu.
Ya canji Isa Galaudu wanda ya ajiye aiki a watan Janairu.
Yace a tsawon shekaru 18 da jam’iyyar PDP ta ke mulki an kashe sama da naira tiriliyan 2
Blessing ta roki kotun da ta raba aurenta da shi mijin nata kuma ta bata ikon rike dan da suka ...
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.
Abokanan arziki da masoya ne suka ziyarci bukin sunan Murjanatu.
‘yan sandan ta kwato naira miliyan 111
Najeriya ta na daga cikin jerin kasashen da suke da yawan mutanen da ke dauke da cutar Kanjamau.
Cutar dajin da ke kama nono na kama nonon maza da mata kuma yana daya daga cikin cututtukan da ke ...
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.
Osinbajo yace kamar yadda yaji a tattaunawarsu Buhari na nan cikin koshin lafiya da annashuwa.