Buhari ya daukeni kamar Dansa ne saboda kaunar da yake nuna mini – Inji Osinbajo
“ Irin ayyukan da Buhari ya bar mini inyi ya nuna akwai matukar yarda a tsanin mu sosai.
“ Irin ayyukan da Buhari ya bar mini inyi ya nuna akwai matukar yarda a tsanin mu sosai.
Mataimakin kungiyar Paul Unongo ne ya sanar da hakan da yake zantawa da manema labarai bayan ganawa da kungiyar tayi ...
Tuhumomin da ake yi wa Sarki Muhammadu Sanusi II sun hada laifin bata suna,
Burgediya Sani Usman, ya bayyana cewa an tura jami’ai 147 a cikin Operation Lafiya Dole, a wasu bangarori da kuma ...
Jami’in yada labarai na rundunar ‘yan sandan, Andrew Aniamaka ne ya tabbatar fa afkuwar kisan
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, Mahmood Yakubu ya ce zabukkan zasu fi na da kyau.
Majalisar ta amince da kasafin kudin da ya kai naira tiriliyon 7. 44.
diya Janar Musa, ya nanata cewa matasan sojoji da dama suna bakin kokarin su ainun a fagagen fama.
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewale ne ya sanar da haka a taron ma’aikatan unguwan zoma na kasa da kasa na ...
Matasan sun yi tattaki ne daga shataletalen bankin UBA zuwa sakateriyar jihar.