Abubuwa na neman ya kwace ma Buhari, dole ya mike tsaye – Inji El-Rufai
Ya yi kira ga shugaban kasa da ya sake fitowa takara a 2019.
Ya yi kira ga shugaban kasa da ya sake fitowa takara a 2019.
Wani shugaban kungiyar Madrid ya ce wannan hadi bai yi musu dadi ba.
n shede shi da gaskiya da guje wa abun duniya.
Daga karshe majalisar ta kore shi sannan ta ce ya dawo gabanta ranar Laraba mai zuwa sanye da Unifom.
“Abun da ya faru ya nuna cewa ba Buhari bane ke ainihin jan ragamar wannan gwamnati.”
Bayan haka kuma mataimakin shugaban karamar hukumar Tafawa Balewa Munnir Yisin shima ya ajiye aikinsa shima.
Daga karshe ya yi kira ga jami’an tsaro da su binciki aiyukkan gwamnan.
Yanzu dai haka ya rage wa mai shiga rijiya, ko shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan wani, ko kuma ...
Yanzu dai sai dai a kara turo sunan wani kuma.
Hukumar ta yi hakan ne domin samar da maslaha tsakanin ta da majalisar kan rashin jituwar da ke tsakanin bangarorin ...