Yadda masu garkuwa da mutane suka kwashe Naira miliyan 7 daga asusun bankin wanda suka yi garkuwa da shi
Mista Ikenga ya ce an kama mutanen ne a ranar 15 ga Satumba bayan jami’an rundunar sun samu bayanan sirri ...
Mista Ikenga ya ce an kama mutanen ne a ranar 15 ga Satumba bayan jami’an rundunar sun samu bayanan sirri ...
Saboda fargabar yiwuwar zanga-zanga ko tashin hankali, gwamnatin jihar ta soke gangamin APC tare da sanya dokar hana fita.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya ce gwamnati za ta gudanar da cikakken bincike domin gano ainihin abin
Sai dai hukumomin Saudiyya sun ƙi amincewa da buƙatar, inda suka danganta hakan da ƙarancin wurare, tsarin gine-gine a
Dole ne mu yi watsi da dabi’unmu na aiki irin na baya da kuma shirye-shiryen gaggawa, domin Najeriya ba za ...
Adamu na samun goyon bayan tsohon gwamnan jihar, Tanko Al-Makura wanda ya yi gwamna har sau biyu kuma ga shi ...
Wike ya sha bayyana cewa yana goyon bayan Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027, amma ya dage cewa PDP ...
INEC, wadda ita ce mai ɗaukaka ƙara, bisa wakilcin lauyanta, Alex Izinyon, SAN, yayin da Ikechukwu Anyalewechhi ya wakilci ZLP.
Nsuke ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake zantawa da ’yan jarida a filin jirgin sama na ...
Aikin Kaduna–Kano–Jigawa–Katsina–Maradi na cikin ayyukan da ake kallon za su iya sauya tsarin sufuri da kasuwanci a Arewacin