Gwamnatin Tarayya ta kare rashin halartar Tinubu a UNGA, ta ce Shettima na da cikakken iko
Ya tabbatar wa da ’yan Najeriya cewa za a wakilci ƙasar nan yadda ya kamata a Babban Taron, kuma za ...
Ya tabbatar wa da ’yan Najeriya cewa za a wakilci ƙasar nan yadda ya kamata a Babban Taron, kuma za ...
Gwamnan ya ce Kaduna ita ce jiha ɗaya tilo a Najeriya da ke samar da zirga-zirgar motocin CNG kyauta ga ...
Audi ya kuma gode wa ’yan Najeriya bisa haƙuri da nuna fahimtar da suke nunawa yayin da hukumar ke ci ...
Yari ya samu rakiyar tsohon Gwamnan Kano kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje; James Faleke; Sanata
Cibiyar CJID da NHRC sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kare ‘yancin ‘yan jarida a Najeriya
Sanarwar ta bayyana cewa an sauke Alhassan daga matsayin babban mataimaki ga sanatan daga ranar 18 ga watan Satumbar 2026.
Kungiyar ta sanar cewa maharan sun kashe 'yan kabilar Mwaghavul sama da 750 a rikacin da ake yi daga 2023 ...
Kotun ta gano cewa Malami ya gaza samun amincewar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, domin tabbatar da waccan yarjejeniyar.
Shugabancin NSCDC na ƙasa ya kuma kafa kwamitin bincike na musamman domin gano abin da ya jawo mutuwar mutanen.
Ya ƙara da cewa har yanzu Atiku bai gabatar da cikakken tsarin manufofin da zai maye gurbin matakan da gwamnatin