Yadda Ƴan ta’adda suka sace dalibai mata a wata makarata a Kebbi da safiyar Litinin
PREMIUM TIMES ta tattauna da wasu shugabannin gargajiya biyu a yankin da kuma wani mazaunin wata unguwa da ke kusa.
PREMIUM TIMES ta tattauna da wasu shugabannin gargajiya biyu a yankin da kuma wani mazaunin wata unguwa da ke kusa.
Malami ya ce zai tsaya takara ne domin “ceto Jihar Kebbi daga matsalar tsaro, dawo da martabar noma, da kare ...
An kama ɗan majalisar ne a garinsu na Bagudo a ranar Juma’a jim kaɗan bayan kammala sallar Isha’i.
A cewar kwamishinan, an zaɓi sabon sarkin ne bayan ya samu rinjayen ƙuri’un masu zaben sarki na Masarautar Zuru.
"Gannin haka ya sa na yi gaggawar kiran 'yan sanda wanda suka kafa shingen tsaron su a kusa da gonata ...
Mutane ukun sun miƙa takardar sanarwar ne daban-daban ga shugabancin majalisar dattawan, inda aka karanta mataimakin shugaban majalisar
Likita kuma jami'ar KECHEMA Suwaiba Jadadi ta sanar da haka a taron kaddamar da shirin da aka yi ranar Asabar ...
Sannan ta yi kira da a ƙara yawan kwamishinoni mata a jihar daga 2 zuwa 10 tana mai kokawa game ...
Sanarwar dakatarwar na cikin wani jawabin da sakataren jam’iyyar APC na jihar Kebbi, Sa’idu Muhammad-Kimba, ya fitar, a ranar Lahadi.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, Nafiu Abubakar, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya ...