Na yi farincikin kuɓutar da ɗaliban Kebbi, kuma ina jinjina wa jami’an tsaron mu – Tinubu
Haka kuma duk a cikin nasarorin da jami'an tsaro suka samu, an ceto mutane 38 ɗin da aka yi garkuwa ...
Haka kuma duk a cikin nasarorin da jami'an tsaro suka samu, an ceto mutane 38 ɗin da aka yi garkuwa ...
Abin a yaba ne yadda gwamnatin Kano ta gaggauta ɗaukar mataki da ya haɗa da ba da tallafin motoci ga ...
Danko/Wasagu na da iyaka da dajin Zamfara da Neja inda kungiyoyin 'yan bindiga ke da sansani a cikin su.
Sai dai wannan bayanin nasa ya jawo suka daga ’yan Najeriya da dama, waɗanda suka zarge shi da ba da ...
Shugaba Tinubu ya jaddada umarninsa ga hukumomin tsaro su yi duk abin da zai yiwu domin ceto dalibai 24 da ...
Shugaban ya yi Allah-wadai da wannan harin, yana mai kira ga al’ummomi, musamman a yankunan da ke fama da matsalolin ...
Sanarwar ta kara da cewa Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ya jaddada cewa kare kowane ɗan Najeriya, musamman ɗalibai, babban nauyi ...
PREMIUM TIMES ta tattauna da wasu shugabannin gargajiya biyu a yankin da kuma wani mazaunin wata unguwa da ke kusa.
Malami ya ce zai tsaya takara ne domin “ceto Jihar Kebbi daga matsalar tsaro, dawo da martabar noma, da kare ...
An kama ɗan majalisar ne a garinsu na Bagudo a ranar Juma’a jim kaɗan bayan kammala sallar Isha’i.