ZAƁEN GWAMNAN KEBBI: Hukumar Zaɓe ta bayyana zaɓen Kebbi, ‘INKONKULUSIB’
Banbancin kuri'un dake tsakanin su 45,278. Amma kuma da muka hada yawan kuri'un da aka soke sun zarce 90,000.
Banbancin kuri'un dake tsakanin su 45,278. Amma kuma da muka hada yawan kuri'un da aka soke sun zarce 90,000.
Sai na uku shi ne kayen da Sanata Adamu Aleiro ya yi wa Gwamna Abubakar Bagudu na Kebbi, a zaɓen ...
“Za Kuma a yi amfani da wani kaso na kudin domin samar da magunguna da sauran kayan aiki domin asibitoci ...
Hukumar Kwastam reshen jihar Kebbi ta kama haramtattun kaya da kudin su ya kai Naira miliyan 91.5 a jihar.
Honorabul Tukura ya ce akwai buƙatar bai wa ɗalibai damar tafiya su yi zaɓe, "saboda a sunayen waɗanda su ka ...
Aleiro ya yi kira ga mutane da su zabi Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa, sannan su zaɓi Bade gwamnan ...
Abincin da ake saffawa daga shinkafa shi ne aka fi yi a Najeriya, kamar wanda ake sarrafawa daga alkama irin ...
Sakataren Gwamnatin Jihar Kebbi, Babale Yauri ya ce ya gamsu da gagarimar nasarar da Hisbah ta cimma a tsawon shekaru ...
Odinkalu wanda ƙwararren lauya ne, ya ce bai yi tsammanin INEC a ƙarƙashin shugabancin Muhammadu Buhari za ta yi zaɓe ...
A Katsina, Kakakin Yaɗa Labaran Hukumar Gidajen Kurkuku, Najib Idris, ya ce an tsaurara tsaro ne saboda hana kai harin.