Wasu ‘yan kasuwa sun rasa rayukan su a hadarin jirgin ruwa a Kebbi
Mutane 12 ne suka rasa rayukan su
Mutane 12 ne suka rasa rayukan su
Mun horas da masu bautar kasa da aka turo jihohin Sokoto, Kebbi da zamfara sana’o’i.
An yi kira ga matasan da su yi amfani da wannan damardomin inganta rayuwar su.
Gwamnati ta siyo na’urorin ne domin bunkasa kiwon lafiya a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Kebbi, Saidu Dakingari ya canza sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Tare da tsohon gwamnan a wannan ...
Sauran kayan da suka kwato daga hannun barayin sun hada da motoci 6 da babura 16.
" mutanen da suka iya ruwa 500 sun iya tsamo mutane 47 daga cikin 100 da jirgin ruwa ta kife ...
Shugaban hukumar dake kula da wannan shiya Nasir Ahmed ya sanar da haka
Ya ce sun sami labarin shigowa da buhunan ne ta iyakan Kebbi, Benin da jamhuriyyar Nijar daga kasar Brazil.
Ya ce an kai gawawwakin mutanen da suka rasu Damon ajiye gawa na wani asibiti da ke Yauri.