Kotu ta kori karar neman tsige Gwamnan jihar Kebbi
Dailin haka ne ya kori karar saboda rashin sahihan shaidu.
Dailin haka ne ya kori karar saboda rashin sahihan shaidu.
Ya ce gwamna Abubakar Bagudu na wa kowa barka da Eid-El-Fitr.
Buhari ya ce wannan shiri na bunkasa noman shinkafa anyi sahi ne domin wadata kasa da abinci.
" Mun kama 'yan ta'adda 11 dauke da bindigogi biyar, cebur 4, adduna hudu da layuka da dama."
" Aure ibada ne kuma zaman hakuri a aure ne kawai hanyar samun albarka a cikin sa."
yawan mata karuwa ya ke yi a kullum a jihar.
Manoman shinkafa 39,000 ne za su amfana daga wannan rabo a jihar Kebbi .
Lai Mohammad ya jinjinawa gwamna Bagudu kan nasarorin da jihar ta samu wajen bunkasa aiyukan noma a jihar.
Shinkafar ta tsome a cikin bakin mai.
Wutan lantarki ya inganta sannan tsaro da ci gaban kasa ya yalwata.