Bayan rantsuwa da El-Rufai yayi na koran malaman jami’ar Kaduna da suka shiga yajin aiki, dalibai sun dawo karatu
Rahotanni da suka iske PREMIUM TIMES Hausa sun nuna yadda dalibai suka yi tururuwa zuwa jami'ar domin cigaba da karatu.
Rahotanni da suka iske PREMIUM TIMES Hausa sun nuna yadda dalibai suka yi tururuwa zuwa jami'ar domin cigaba da karatu.
Gwarzayen sun kara da masu karatu da yawa in da a karshe suka yi nasara a matakin karatun izufi 60 ...
Don haka ta kara yin kira a gare su cewa su rika aiki da tsare-tsaren da gwamnatin Ondo ke bijirowa ...
Kwamitin mai membobi 17 ya na ƙarƙashin shugabancin Minista Sadiya da Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu.
Shugaban Kwamitin Dayo Akpata ne ya bayyana haka a ranar Talata, a lokacin wata ziyara da su ka kai ofishin ...
Adamu ya ce a yanzu haka Shirin BESDA na aiki a jihohi 17 a kasar nan. Hakan ya taimaka wajen ...
Sannan kuma ya ce tsarin ilmi a kasar nan ba zai taba gyaruwa ba,har sai matasa ne ke jan ragamar ...
Guterres ya bayyana wasu hanyoyi hudu da za su taimaka wajen farfado da fannin ilimi a wannan lokaci da ake ...
Jihohin da ake kira jihohin Yarabawa, sun kunshi Ekiti, Lagos, Ondo, Oyo, Osun da kuma Ogun.
Ya kara da cewa ita jami'ar NOUN ta samu lasisin yin karantarwa ta yanar gizo ne kawai amma wadannan duka ...