Gwamnati za ta kafa manhajar tattara adadin kadarorin da ake kwatowa daga barayin gwamnati
Shugaban Kwamitin Dayo Akpata ne ya bayyana haka a ranar Talata, a lokacin wata ziyara da su ka kai ofishin ...
Shugaban Kwamitin Dayo Akpata ne ya bayyana haka a ranar Talata, a lokacin wata ziyara da su ka kai ofishin ...
Adamu ya ce a yanzu haka Shirin BESDA na aiki a jihohi 17 a kasar nan. Hakan ya taimaka wajen ...
Sannan kuma ya ce tsarin ilmi a kasar nan ba zai taba gyaruwa ba,har sai matasa ne ke jan ragamar ...
Guterres ya bayyana wasu hanyoyi hudu da za su taimaka wajen farfado da fannin ilimi a wannan lokaci da ake ...
Jihohin da ake kira jihohin Yarabawa, sun kunshi Ekiti, Lagos, Ondo, Oyo, Osun da kuma Ogun.
Ya kara da cewa ita jami'ar NOUN ta samu lasisin yin karantarwa ta yanar gizo ne kawai amma wadannan duka ...
Zango ya saki wakar Coronavirus da ta karade shafukan sada zumunta a Yanar gizo.
Ana sa ran Dakin Karatu na Murtala zai dauki gadaje 200, shi kuwa Cibiyar Wasanni ta Karfi za ta dauki ...
Kamar yadda ya fadi, yaran za su ci gaba da karatun su na addini sannan a na koya musu Turanci ...
Ya ce su ma jami'o'in dungurugum ba a bar su baya ba wajen karkatar da kudaden bincike.