2023: Mun san Ƴan ƙaƙudubar da su ka shirya tuggun hana ɗan ƙabilar Igbo zama shugaban ƙasa – Ikpeazu, Gwamnan Abiya
Kungiyar dai ta kai wa Gwamna Ikpeazu ziyara a ƙarƙashin jagorancin Ozichukwu Chukwu da kuma Josephine Anenih.
Kungiyar dai ta kai wa Gwamna Ikpeazu ziyara a ƙarƙashin jagorancin Ozichukwu Chukwu da kuma Josephine Anenih.
Ƙungiyar Kishin Ƙabilar Yarabawa Zalla, wato Afenifere ta bayyana kakkausan furucin da Shugaban Majalisar Dattawan Ƙabilar Igbo, Emmanuel Iwuanyanwu ya ...
Hakan na kunshe ne a jawabin da dan takaran yayi a wurin gangamin kamfen da jam'iyyar sa ta APC ta ...
Ya ce yanzu ma a karo na uku kenan ya sake ɗaukar ɗan ƙabilar Igbo matsayin mataimakin takarar shugaban ƙasa ...
Farkon fara kamfen ɗin Atiku dai sai da Nnamani ya fito ya ce ganganci ne ya sa PDP ta fara ...
Mutumin nan dai, na farko: daga mutanen Nijeriya har gwamnati, kowa ya gamsu shine shugaban ƙungiyar nan ta IPOB
Atiku ya sha wannan alwashin a taron sa da shugabannin PDP na yankin Kudu maso Gabas da aka yi a ...
Sanata Uba Sani ya kai ziyarar musamman ga shugabannin ƙabilar Igbo mazauna garin Kaduna ranar Talata.
Bulalar Majalisar Dattawa, Orji Kalu ya bayyana cewa ƙabilar Igbo na su da wata damar yin shugabancin Najeriya a zaɓen ...
Kalu ya yi wannan kalami a Ƙaramar Hukumar Umunneochi, inda ya ce za a kakkaɓe duk wani mai kawo wa ...