Tinubu zai lashe zaben 2027 ko haufi babu, haka muka gani a Hasashen mu – Yilwatda, shugaban APC
Shugaban APC ya amince cewa ’yan Najeriya na fuskantar matsin tattalin arziki, ciki har da tsadar man fetur
Shugaban APC ya amince cewa ’yan Najeriya na fuskantar matsin tattalin arziki, ciki har da tsadar man fetur
Majalisar Masarautar Zazzau, wadda ke da hedikwata a fadar Sarkin da ke Zariya, Jihar Kaduna, ta ce za ta ci ...
Jerin sunayen da INEC ta wallafa ya kuma ambaci Gwamna Umaru Dikko Radda a matsayin ɗan takarar jam’iyyar All Progressives
Wannan gargaɗi na nuna yiwuwar sake kai wasu hare-hare kan muhimman cibiyoyin zirga-zirgar jiragen sama na Saudiyya
Ƙungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) za ta kafa asusun tallafa wa samar da abinci mai gina jiki a ƙananun hukumomin 774 ...
Sai dai hukumar ta amince da Kingsley Chinda a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Rivers.
Shawarar tasa ta biyo bayan wallafa jerin sunayen ’yan takarar da INEC ta amince da su a hukumance, inda aka ...
Rahotanni sun ce maharan sun shiga gidan manomin, inda suka kashe shi tare da yin garkuwa da wasu ’yan iyalinsa ...
INEC ta saka sunayen ’yan takara 16 da aka tantance domin fafatawa a zaɓen gwamnan jihar da za a gudanar ...
Mista Onoja ya bayyana nasarorin a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin rundunar soji na tarwatsa hanyoyin sadarwar ’yan ta’adda,