Gwamnatin Kano ta ɓullo da wani shirin fatattakar sha da safarar muggan ƙwayoyi
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sunusi Bature, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis wanda ya ce wannan mataki ...
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sunusi Bature, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis wanda ya ce wannan mataki ...
Ya kuma yi addu'ar Allah Ya jikanta da rahama tare da ƙarfafa iyalan da su kasance masu haƙuri da juriya ...
Sai dai gwamnatin Katsina ta ƙaryata zargin da aka yi mata, tana mai cewa iƙirarin babu wani tushe balle makama, ...
Kafin shiga siyasa, Namdas gogaggen dan jarida ne kuma kwararre a fannin hulda da jama’a, inda ya taba rike mukamin ...
Kwamitin ya kuma gode wa ma’aikatar shari’a da ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro da babban bankin
Dangane da rahoton da ya yaɗu kan zargin fitar da bayanan sirri, Malam Haruna ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa ...
Ziyarar ta zo ne a daidai lokacin da Northwest University Kano ke ƙara ƙaimi wajen faɗaɗa haɗin gwiwa na dabaru ...
Mijinta, Aliyu Muhammad, ya shaida wa BBC Hausa cewa DPO na ofishin ’yan sanda na Mararaban Jos ne ya miƙa ...
Ya bayyana iƙirarin cewa ‘yan sanda na gaisawa da ‘yan bindiga a matsayin labarin ƙanzon kurege da ake yaɗawa domin ...
Ya jaddada cewa gwamnatin tarayya ta kuduri aniyar tabbatar da cewa babu wata al’umma da za a bari a baya ...