Cikin Shekara Guda: Gwamnatin Tinubu ta samar da motocin CNG 40, motocin masu amfani da Lantarki 7 da Keke Napep sama da 200 Kano
Gwamnatin ta ce shirin zai taimaka wajen rage kuɗin sufuri, samar da dubban guraben ayyukan yi a fannin sauya motoci ...





































