‘Yan sanda sun kama ‘yan daba 27, sun ƙwato makamai da baburan sata a jihar Neja
A wani samame na daban, jami'an 'yan sanda sun kama Kabiru Yusuf mai shekara 21 bisa zargin satar na'urorin POS.
A wani samame na daban, jami'an 'yan sanda sun kama Kabiru Yusuf mai shekara 21 bisa zargin satar na'urorin POS.
Duk da wannan ƙoƙari, Umar ya ce,kusan rabin gonakin da ke yankin sun bar gonakinsu saboda yawan hare-haren da ake ...
Masu aikin jaridar da ke cikin shirin 'Gani Ya Kori Ji' sun bayyana aikin a matsayin wani muhimmin ginshiƙi na ...
Babban Kwanturolan ya kuma bayyana cewa yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine ya yi tasiri kan kuɗaɗen shigar ...
Wannan hari ya sake nuna cewa har yanzu ƙauyuka da garuruwan da ke kan gaba wajen yaƙi da 'yan ta'adda ...
Tompolo ya ce manufar ƙungiyar ita ce kai saƙon yaƙin neman zaɓe kai tsaye zuwa gidajen jama'a, bayyana manufofi da ...
Manema labaran da ke cikin shirin ‘Gani Ya Kori Ji’ sun bayyana cewa da zarar an kammala Kaduna Western Bypass, ...
Manzon Allah (SAW) ya bayyana cin mutuncin Musulmi a matsayin babban laifi, wanda yayi daidai da keta haddi.
Asiya ta yi wannan roƙo ne a wani taron manema labarai da ta gudanar tare da ɗaya daga cikin matan ...
Sun nuna kwarin gwiwar cewa da zarar an ƙaddamar da aikin, zai samar da iskar gas mai ɗorewa ga tashoshin ...