Filato ta tilasta sanya takunkumin fuska ga fasinjojin mota domin daƙile yaɗuwa da cutar mashaƙo
Haka kuma hukumar ta buƙaci fasinjoji su bi sabon umarnin tare da bai wa ma’aikatanta haɗin kai yayin shiga motocin.
Haka kuma hukumar ta buƙaci fasinjoji su bi sabon umarnin tare da bai wa ma’aikatanta haɗin kai yayin shiga motocin.
Jaridar The PUNCH ta ruwaito cewa kotun ba ta karɓi wata ƙara ba yayin da wa’adin kwanaki 21 ya ƙare ...
Tawagar ta samu jagorancin Badaru Umar, wani makusancin siyasar Gawuna kuma tsohon shugaban Karamar Hukumar Ungogo.
Sabuwar tunatarwar na nufin maniyyatan Hajjin 2027 na da wa’adin zuwa 26 ga Satumba domin cika muhimmin matakin farko na ...
Ya ce hakan na nuna yadda hukumomin kula da iyakoki, bayanan sirri da hukumomin kula da makamai za su iya ...
Sai dai matar tasa ta musanta zargin mijinta yayin da shi ma malam Gumi ya kai ƙarar Idris bisa zargin ...
Wannan bincike kuma sai ya duba batun “kuɗin tallafin samar da wadataccen makamashi” ga NNPCL na Naira tiriliyan 7.1 a ...
Sabon sarkin ya gaji marigayi mahaifinsa, Ahmed Muhammad-Sani, wanda ya rasu a ranar Alhamis, 3 ga Satumba, bayan shafe shekaru
Haka kuma, wasu ‘yan siyasar da ke cikin tawagar Nasiru Gawuna, ɗan takarar APC na gwamnan Kano a zaɓen 2023, ...
Sani ya tuna cewa shekaru 26 da suka gabata, a lokacin ƙaddamar da shirin tallafin karatu a Arewacin Najeriya a ...