Amurka ta sake datse mashigar Hormuz, Iran ta ƙara kai hare-haren ramuwar gayya
An kuma fitar da gargaɗin hare-haren makamai masu linzami a Bahrain da Kuwait bayan harba makaman daga Iran.
An kuma fitar da gargaɗin hare-haren makamai masu linzami a Bahrain da Kuwait bayan harba makaman daga Iran.
Babbar Daraktar Gavi, Sania Nishtar, ta ce nasarar da aka samu ta nuna abin da haɗin gwiwa tsakanin gwamnatoci da
Wani mai ruwa da tsaki a harkar Hajji ta kasa, wanda ya halarci taron, ya ce taron ya nuna aniyar ...
Mai shari'ar ta bayyana cewa abin da kotun ke dubawa ba wai waye ya mallaki kadarorin ba ne, sai dai ...
Jami'in hulɗa da jama'a na rundunar, Abubakar Sadiq-Aliyu, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar ...
Goni ya ce hotunan tauraron ɗan adam da aka samu bayan artabun sun nuna yadda 'yan ta'addan ke kwashe
Ma’aikatar ta ce za ta gudanar da tattaunawa mai zurfi da hukumomin shirya jarrabawa, ma’aikatun ilimi na jihohi
Wannan ƙudiri zai samar da hanyar da kundin tsarin mulki ya tanada domin kafa rundunonin 'yan sandan jihohi,"
Sai dai ƙungiyar Miyetti Allah (MACBAN) ta yi watsi da irin waɗannan zarge-zargen da ake yi mata na kai hare-hare.
Ana zarginsa da ƙirƙirar jabun takardun shaidar karatu da kuma bayar da bayanan ƙarya yayin neman muƙamin minista.