Ministan tsaron Najeriya ya ƙaryata raɗe-raɗin yana shirin ajiye muƙaminsa
Ministan ya ce shugaba Tinubu ya nuna gamsuwarsa da yadda tsaro ke inganta a Najeriya a lokacin da ya gana ...
Ministan ya ce shugaba Tinubu ya nuna gamsuwarsa da yadda tsaro ke inganta a Najeriya a lokacin da ya gana ...
Shirin na gudana ne ƙarƙashin Nigerian Consumer Credit Corporation (CREDICORP) tare da haɗin gwiwar Ma’aikatar Sadarwa
Ya bayyana cewa makarantar FGGC Monguno na ƙarƙashin ingantaccen tsaro domin tabbatar da kare ɗalibai, ma'aikata da kadarorin
Haka kuma ta bayyana cewa ma'aikatar na shirin ƙaddamar da asusun bunƙasa MSMEs na Naira biliyan 350, wanda zai taimaka ...
Da yake ba da magana a gaban kwamitin, Mista Ahmed ya ce Ma'aikatar Harkokin Waje ba ta taɓa amincewa da ...
Ya jaddada cewa sadarwa mai ɗa'a tana da matuƙar muhimmanci wajen ƙarfafa dimokiraɗiyya da kuma haɓaka amincewar jama'a.
Waɗanda suka amsa laifin sun haɗa da Mahmud Usman, wanda aka fi sani da Abu Bara’a/Abbas/Mukhtar, da
Daya daga cikin wadanda aka ceto ya shaida wa masu bincike cewa bayan ya biya dala 400, ya shawo kan ...
A ranar Litinin, rikicin tsakanin Amurka da Iran ya shiga dare na goma a jere, inda bangarorin biyu ke ci ...
Ita ma mataimakiyar sakatare-janar ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta sake tabbatar da goyon bayan majalisar ga ECOWAS