APC ta yi wa Atiku martani, ta ce ya shiga ruɗani fiye da kowanne lokaci da yake neman shugabancin Najeriya
Mai magana da yawun jam’iyyar APC na ƙasa, Felix Morka, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ...
Mai magana da yawun jam’iyyar APC na ƙasa, Felix Morka, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ...
Binciken ya nuna cewa a ƙarshen bidiyon an rubuta shekarar Musulunci 1441 AH, wadda ta yi daidai da shekarun 2019 ...
Har’ila yau, wasu ɗaliban sun ce har zuwa ranar Laraba, 22 ga watan Yuli, ba su karɓi kuɗaɗensu na watan ...
Ya ce wannan yanayi na nuna yadda Najeriya ke ci gaba da komawa amfani da hanyoyin biyan kuɗi na zamani ...
Gwamna Sani ya yi bayyana hakan ne a ranar Talata a yayin da yake karɓar kwamitin sa ido kan aiwatar ...
An gudanar da samamen ne a ƙarƙashin HADIN KAI, ofureshan Fansan Yamma da ofureshan MESA wanda aka gudanar
Mataki na biyu kuwa, wanda ya haɗa da kafa Division ta 83 da sauran gyare-gyare, ana sa ran kammala shi ...
Ta bayyana cewa tun daga shekarar 2014, Bloomberg Philanthropies ke haɗin gwiwa da WHO wajen aiwatar da shirye-shiryen
Babban Mai Tsawatarwa na Majalisar Dattawa, sanata Tahir Monguno (Borno ta Arewa), da Sanata Aliero sun bukaci gwamnati ta hanzarta
Iran ta ce ta banka wa wani tankar mai wuta bayan ya yi ƙoƙarin ratsa mashigar Strait of Hormuz ba ...