Gwamnatin tarayya za ta binciki ingancin maganin warkar da kanjamau da aka gano
Najeriya ta na daga cikin jerin kasashen da suke da yawan mutanen da ke dauke da cutar Kanjamau.
Najeriya ta na daga cikin jerin kasashen da suke da yawan mutanen da ke dauke da cutar Kanjamau.
Cutar dajin da ke kama nono na kama nonon maza da mata kuma yana daya daga cikin cututtukan da ke ...
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.
Osinbajo yace kamar yadda yaji a tattaunawarsu Buhari na nan cikin koshin lafiya da annashuwa.
Duk wannan yi wa kai ne don duk abinda zai same shi zai shafe mu.
Wasu dake fama da cutar sun fadi irin wahalhalun da suke fuskanta saboda suna dauke da cutar;
“ Asibitin koyarwa ta jami’ar Usman danfodio da ke Sokoto na aiki yadda yakamata musamman wajen kula da masu dauke ...
Jami’an ‘yan sanda sun dakatar da 'yan zanga-zangar a hanyar su ta zuwa fadar shugaban kasa din.
Kasar Najeriya bata shiga gasar ba a bana.
Likitoci ne suka shawarci Buhari da ya dan dakata tukuna.