Za mu kafa dokar da zai hukunta baragurbin likitoci a kasa Najeriya – Inji Mike Ogirima
Ogirima ya fadi irin illolin da aiki da likitocin da basu kwareba kan kawo ga mara lafiya.
Ogirima ya fadi irin illolin da aiki da likitocin da basu kwareba kan kawo ga mara lafiya.
An nada kwamishinonin ne a gidan gwamnati na kashim Ibrahim da ke Kaduna.
Yau Barcelona ta lallasa Sporting da ci 6 da 1.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya na kasar Ingila inda yake hutu da ganin likitoci kan lafiyarsa.
Sadiq ya ce ana tuhumarsa ne saboda ya yi ma Kwankwaso waka
Sadiq ya musanta hakan inda yace ana muzguna masa ne saboda kawai yayi wa tsohon gwamnan jihar Rabiu Musa kwankwaso ...
Bayan haka kuma gidan jaridar ta ce Tinubu na nazarin ko zai canza sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Zazzabi ya na zargin hukumar da neman muzguna masa saboda yayi wa Kwankwaso waka ne bawai don ya karya wata ...
Enebeli ya kara da cewa sanata Sheriff da kansa ya yi masa irin wannan tayin lokacin da ya fara zama ...
Tuface ya ce yayi hakanne saboda halin da ya ga mazauna sansanin 'yan gudun hijira din suke ciki.