Gasar raka Adam Zango Legas, dubban masoya sun sa himma
Yace zai zabi mutum biyar cikin masoyansa amma ta hanyar gasar hotuna da bidiyo.
Yace zai zabi mutum biyar cikin masoyansa amma ta hanyar gasar hotuna da bidiyo.
An rufe kamfanonin Paki motors, da na Monaco ventures saboda rashin biyan haraji
Wadanda a ka nada sun hada da Edem Oyo-Ita, Abbas Sanusi, Adamu Sani, Odunowo ...
Obasanjo yace Buhari yayi abin azo a gani a tsaon kwanakin da yayi yana shugabancin kasa Najeriya.
An gano cewa lallai na bukatan gyara a hukumar ne wanda ya sa dole a gudanar da irin wannan sauye-sauye ...
An soke zaben karamar hukumar Ibi.
Buhari ya kira sarkin Katsina din ne yau daga birnin Landan.
Ya roki Allah da ya kara musu lafiya a tsakaninsu sannan ya barsu tare har zuwa tsufarsu.
Jam'iyyar PDP ta lashe zaben jihar Gombe
Sanata Shehu Sani ya fadi hakanne a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan ya ziyarci kabari Mal. Aminu ...