Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa domin mayar wa gwamnatin Yobe Naira biliyan 100 na gina filin jirgin sama
Wannan na nufin Majalisar Dokokin Tarayya ce kaɗai ke da ikon kafa dokoki kan waɗannan batutuwa, ba tare da Majalisun
Wannan na nufin Majalisar Dokokin Tarayya ce kaɗai ke da ikon kafa dokoki kan waɗannan batutuwa, ba tare da Majalisun
Mazauna sun ce ƙarin yawan jama'a na ƙara matsin lamba kan abubuwan more rayuwa waɗanda tuni suke fama da ƙarancin ...
Daga Baban Saura zuwa Danhon II da ke Millennium City, a wajen birnin Kaduna, mazauna da suka shafe shekaru suna ...
Wike ya ce ya kamata neman sake zaɓen shugaban ƙasar ya samu goyon baya daga wajen jam’iyyar All Progressives Congress ...
Ya danganta wani ɓangare na barazanar da yanayinta na ketare iyakokin jihohi, inda ya ce hare-haren sun samo asali
Ministan ya ce gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da wasu cibiyoyin kula da masu fama da cutar kansa guda biyu, wanda ...
Shettima ya buƙaci ‘yan Arewa su haɗa kai domin sake zaɓen Tinubu a 2027, yayin da A4A ta tabbatar da ...
Lauyoyin sun yi gargaɗin cewa za su ɗauki ƙarin matakin shari’a idan hukumar ta gaza bin buƙatar.
Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin Najeriya masu muhimmanci a fagen siyasa, tare da masu zaɓe daga sassa daban-daban
Kakakin rundunar Ofureshan HADIN KAI Mohammed Goni ya sanar da haka a wani takarda da ya fitar ranar Litini a ...