Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ya rasu
Ya rasu yau.
Abin dai ya na neman ya zama da kamar wuya ganin cewa gwamna El-Rufai ba sa ga maciji da Sanata ...
Buhari ya fadi haka ne a taron farfado da harkar ilimi a kasar nan da ya halarta a safiyar litinin ...
Ya kamata a jinjina wa gwamnan Kaduna ne na tsangwama ba.
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.
Za a rufe karba ranar 23 ga watan Nuwamba.
Wasu daga cikin amsoshin abin takaici ne.
" Koran malamai 21,000 rashin tausayi ne sannan kuma hakan kololowa ce na rashin tunani.
El-Rufai yace wannan abu anyi don 'ya'yan talakawa ne saboda haka 'NUT' baza su ba gwamnatin sa tsoro ba.
Kungiyar Malamai NUT a jihar Kaduna ta sanar cewa za ta shiga yajin aiki daga ranar 23 ga watan Nuwamba.