Iyaye sun koka kan yadda malaman makarantar Firamare na Kawo, suka kora yara titunan Kaduna
A makarantar Firamaren, malamai sun kora kananna yara 'yan shekara 3 zuwa bakwai kan tituna domin taya su yin zanga-zanga.
A makarantar Firamaren, malamai sun kora kananna yara 'yan shekara 3 zuwa bakwai kan tituna domin taya su yin zanga-zanga.
Za a duba wadanda suka Kai kuka Kan sakamakon jarabawar.
Gwamnati za tayi amfani da kudin wajen gyara manya da kananan tituna dake jihar.
PT: Kana ganin za ku iya cin zabe a 2019 kuwa?
Hamza Ikara, ne ya wakilci shugaban hukumar a tattakin.
Abubakar ya fadi haka bayan taron jam’iyyar da akayi a hedikwatar ta dake Abuja.
“Ina kuma mamakin yadda ma wadannan ma’aikata ke iya ciyar da iyalin su, su biya kudin haya da kudin makarantar ...
Bincike da muka gudanar akan hakan ya nuna mana cewa lallai gwamna El-Rufai na da gaskiya game da abin da ...
Ya yi wannan bayani jiya Laraba, yayin da ya ke tattaunawa da wasu matasa a Abuja.
Ango wanda shine Sakataren kungiyar malamai NUT, ya ce a gaskiya gwamna El-Rufai bai kyata wa malamai ba da ya ...