Ina kalubalantar Atiku ya kawo shaidun cewa ya taimaka wa Kamfen din Buhari a 2015 – El-Rufai
Ko sisi Atiku bai taimaka wa Kamfen din Buhari da shi ba, idan kuma yayi a baza a faifai kowa ...
Ko sisi Atiku bai taimaka wa Kamfen din Buhari da shi ba, idan kuma yayi a baza a faifai kowa ...
An kama Yan sharan da yawa.
“ Wannan hukunci yayi daidai, yanzu dai muna zura ido mugani ko zai bi umarnin kotun.”
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci wannan zaman da suka yi.
Sanadiyyar gobaran matasa 30,000 sun rasa hanyar samun abincin su.
Bayan haka kuma ja'afaru ya ce za a sallami wadanda abin ya shafa kuma za abiya hakkokin su duka.
Dukkan su biyu sun nemi a fadi wa duniya abin da suka yi amma ba a yi ba.
El-Rufai ya ce Kaduna da Kano basu da wannan matsala na rashin biyan Albashi.
Dama can mun sani cewa Atiku zai fice daga APC.
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.