BIDIYO: Duk da dubban jami’an tsaro kungiyar Kwadago ta gudanar da zanga-zanga a Kaduna
An yi zanga-zanga a Kaduna
An yi zanga-zanga a Kaduna
Yanzu dai kowa ya feke wukar sa ana jira.
NLC ta zargi El-Rufai da korar ma’aikatan don kawai ya samu damar ciwo bashi daga bankin Duniya.
Masinjan ya yanke jiki ne ya fadi a daidai yana kokarin yi wa 'yan uwan sa bayani.
An nada Ben Kure shugaban hukumar bada agaji na gaggawa na jihar Kaduna.
An dade ana ta kai ruwa rana, tun bayan da aka shirya wa malamai jarabawar gane dakikai a cikin su.
Ya karantar da yadda 'ya'ya ke yin biyayya ga iyayen su.
Balabara Aliyu-Inuwa daga ma'aikatan bunkasa karkara zuwa ma'aikatan Ayyuka.
Jami'an tsaro sun fantsama wajen gano wadanda suka aikata wannan aiki.
Na bashi kwanaki ya janye korafin sa, ya ki.