Shugabannin APC na Kaduna ta tsakiya sun amince Uba Sani ya fito takaran Sanata a 2019
Shugabannin sun sanar da haka ne bayan wata ganawa ta musamman da suka yi a Kaduna ranar Asabar.
Shugabannin sun sanar da haka ne bayan wata ganawa ta musamman da suka yi a Kaduna ranar Asabar.
An ceto su back tare da an biya fansa ba.
" Za a tura malaman makarantun da a korar farko ya fi shafa."
Audi ya yabawa malaman jihar
Wadanda aka dauka za su fara aiki ne a watan Fabrairu
Ana tsare da El-Zakzaky ne shi da matar sa tun cikin Disamba, 2015
Duk da dubban jami’an tsaro da aka jibga a garin Kaduna, kungiyar Kwadago ta gudanar da zanga-zanga a jihar.
An yi zanga-zanga a Kaduna
Yanzu dai kowa ya feke wukar sa ana jira.
NLC ta zargi El-Rufai da korar ma’aikatan don kawai ya samu damar ciwo bashi daga bankin Duniya.