Shehu Sani ya ba Buhari da masu ficewa daga APC shawara
Tilas sai bangarorin biyu sun cire son kai, sun sa kishin kasa a farkon komai.
Tilas sai bangarorin biyu sun cire son kai, sun sa kishin kasa a farkon komai.
A dalilin haka, kotu da sallame su, kowa ya kara gaba.
APC a jihar Kaduna ta ce barazanar Hunkuyi ba zai dada ta da kasa ba ko kadan domin naga yayi ...
El-Rufai yace su suna aiki ne wa talakawa ba attajiran jihar ba domin kuwa ba kaunar su suke yi ba.
Shi El-Rufai bashi da burki a baka.
Da ma can danne mu akayi shi yasa muke so mu gudu abin mu.
A gaskiya ban ji dadin daukar wannan shawara ba saboda tsananin kauna da mutuncin dake tsakanina da gwamnan jihar Nasiru ...
Idan yau nine kila gobe kai zai shafa.
Ko wace karamar hukuma tana da majalisa da ke da kakakin majalisar, wanda za a nada ne cikin kansilolin da ...
Dama kuma daya daga cikin mambobin, Hakeem Baba-Ahmed ya fice daga jam’iyyar kwanan baya.